Inasan saurayina Kuma Babu abunda bazan iyayimasa Saba ko agaban mutane ko ba agaban mutane ba koda Rana koda daddare ko akasin hakan.
Ko adaki ko awaje zan iyamasa duk abunda yakeso indai hakan zaisashi farin ciki domin dama ni abunda zaisashi farincikinta nakeso Kuma Killin ashirye nake da yatanbayeni abunda zan iya farantamasa rai.
Domin kyautatawa tanada dadi koma awacce fuskace bare tafiskar soyayya to zanyi Masa iyabakin kokarina Dan ganin na kyau tata Masa .
Domin Babu Wanda nakeso samadashi idan akaciri ahalina wannan dalilin yasa Killin burina na kyautata Masa ka'in da na'in .
Indai bazakukasan cemasu kyautatawa junanku ba to akwai saura a kanku a soyayya haryanzu Baku waye ba.