Mataimakin shugaban kasa Professor YEMI OSINBAJO kenan . Inda. Yake masta . Mai a felling sitution a acikin garin ABUJA. Nageriya.
MATEMAKING SHUGABAN KASA dai yace bagudu baja da baya . .a fagen yakin Neman zaben sa 2023.
Inda yakecewa .ba zai step down ga duk wani aspirant . Watoh Prof YEMI OSINBAJO.yace yakamata . AIYUKAN Alherin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yake Yi yanzu asamu wani shugaban kasar da zai gajeshi
Prof YEMI OSINBAJO dai yace .'yan Nigeria yakamata suyiwa Kan su kiyamal laili suzabi jam iyar APC wace duniya tashai da shugaban ta ba ' 6arawo bane. Wato General Muhammadu Buhari. Cewar Prof YEMI OSINBAJO.
Shin in shugaban ta ba 6arawo bane. Mutanan jam iyar APC din fa??
Professor YEMI OSINBAJO dai yakan ya waita fadar kalmar in yai nasara zaicigaba daga inda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya staya
Anya Prof YEMI OSINBAJO fadin kalmar Nan dayakecewa zai dauka a wajan da megidansa ya staya ba zatai Mar illaba kuwa??