YARi dai ya taka rawar gani acikin jam iyar APC.tun daga far kon kirkirar jam iyar APC.har izuwa loqacin da yacanza sheka .izuwa PDP...
SHUGBAN jam iyar PDP . Bala bande ne yasanar da hakan yayin tat taunawa da manema labarai.jim ka Dan bayan tattunawa da manema labarai da sukai da masu ruwa da tsakin ACIKIN jam iyar PDP.
Dama dai.. ana ta rade radin Cewar stohon Gwamnan Zamfara tun bayan da akai National convention . Ya nu na alamar zai canza sheka.izuwa jam iyar PDP
Abdul'azizi yari dai ya nunawa duniya irin yadda suka sadaukar dukiyarsu da lokacin su Dan cigaban jam iyar APC. Amma bawani Abu da jam iyar APC Tai masu.. saboda haka canza jam iya shiyafi . Inji tsohon Gwamnan Zamfara . Abdul'azizi yari Abubakar.