Hajara YAHAYA ficeciyar 'yar tik Tok tayi kalaman. ban Al 'ajabi kalli Bidiyo 👇👇👇

Hajara YAHAYA   tace duk  wani Wanda yakejin kansa shiwani ne yaje Macca yasameta. Baka tsaya a Nigeria kana zage zage da ta sar konyaba .


Hajara YAHAYA ficeciyar'yar tik Tok ce a duniya ba:ma  Nigeria tayi fice  sosai a social media.  Hajara YAHAYA  a bin burgewa acikin labarin ta. shine yad da 'yan matan KANNYWOOD su ke Bai Yana tsaraici . Ko  ma ganar batasa . Ba a santa dawan Nan ba.



Hajara YAHAYA   tace kana NIGERIA  kana fama da talauci har kana da BAKIN  da za kazageni  kazo kadameni a Macca in ka cika Dan iska. Idai ibadace ta kawoni Macca .ba is kanciba Ina da kudi da gida da mota ba Abin da xancewa ALLAH  saidai godiya .  

Post a Comment

Previous Post Next Post