Ficacciyar jarumar KANNYWOOD Nafisa ABDULLAH mutane dadama sunyi Allah wadai da irin wan Nan hotonan nata dasuke yawo a social media

Tun bayan da fitacciyar jarumar ta bayyana ra’ayin ta dangane da yadda mutane suke haihuwa gaba gadi ta kuma shawarce su da su rage haihuwar yaran da basu da ikon da zasu iya ciyar dasu da kuma daukar nauyin su, jarumar take ta faman shan suka a wajen mutane domin hakan suna ganin ya saba da fahimtar su.

Haka dai bayan ba’a gama dayan ba, jarumar ta cire tsoro tayi magana akan Almajiranci da iyaye suke tura yaran su ko kuma muce barace-barace da akeyi a gari.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa .


Post a Comment

Previous Post Next Post