Daya Dagacikin jarumar KANNYWOOD kenan Ummi Rahab.inda aka ganta tare da wani katon saurayin da ba shizata auraba๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Daya daga cikin jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ummi Rahab kenan, inda wani hoto ita dawani saurayi rike da hannun juna ya matukar janyo cece kuce.


Saidai bayan dogon nazari da bincike da akayi rahotanni sun bayyana cewar wannan hoton ba gaskiya bane, wannan matashin daya hada hotonsa dana Ummi Rahab yayi hakane sabida yacimata zarafi kokuma yayi hakanne dan wani Abu na da ban



Idan baku mantaba ba wata daya baya daya wuce dai munsamu cikakken rahoton Auren Ummi Rahab da mawaki Lilin Baba, wanda insha Allah za’ayi sane bayan karamar sallah shekarar 2022 

Post a Comment

Previous Post Next Post