ficacciyar jarumar masana antar kannywood ada da kuma yanzu wato jaruma fati washa wacca mutane da yawa a yanzu haka suke korafin basa ganin ta.
Acikin fina finan hausa a wannan lokacin wasu suna tunanin kodai ta dai na harkar film ne, To wani da kuka sani shine kowa yasan yadda yanzu zamani yazo da social media.
Koda baka film idan kana abu buwa masu jan hankali to zaka samu masoya sosai da sosai kuma zaka samu al’kairi sosai kamar kudi da sauran abu buwan buka a rayiwar dan adam.
To abun da yasa wasu jaruman kannywood basa yawan yin bidiyo kenan sabo da basu fito acikin wani sabon film ba ana ganin su kuma ana bibiyar su.
Kunga daman sunayin film ne domin su samu kudi kowani abu da suke buka ta tosai gashi anzo wani zamani ko baka film zaka danyi bidiyo ya burge mutane wasu ma har suke baka kudade.
Dan haka kada ku damu wai dan bakwa ganin jarumin da kukafi so acikin wani sabbin fina finai ba kawai idan kana neman jarumin kawai sai ka nemi manhajar da aka yayi alokacin.
Misali a yanzu haka kamar tiktok Instagram da dai sauran su ga a yanzu haka ma muna tafe da wani bidiyan jaruma fati washa da muka dau ko akan social media.