A yau ne tsohon kocin din premier league na kungiyar kwallon kafan Manchester United wato sir Alex Ferguson ya bayyana ce wa inda dan kwallon Manchester United wato Cristiano ronaldo ne yayi xamani da yawa a gasar ta laliga to da tunin yafi Messi kyautuka
Ya aiyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi; wato sir Alex Ferguson din inda yake bayyana hakan cewa:
Inda Dan kwallon Manchester United din ne kuma Dan ainishin kasar Portugal wato Cristiano ronaldo yayi kaka da yawa a gasar ta laliga to da tunin ya wuce Dan kwallon na Paris saint Germany Dan ainishin kasar Argentina, kuma ya bayyana hakan ne dubah da irin gwagwarmaya da kwaxon da ya gani a dukan su su yan kwallo biyun Inda ya bayyana hakan
Wanda wanna website www.nairaside.com.ng ya kawo muku ku ci gaba da biyomu damin samun labarai masu halaka da haka.
Tags:
KWALLO