Matar Ado gwanja ta saki wasu hotona da Bidiyo .bayan rabuwar su da A do gwanja

Biyo bayan rabuwar nata da mijinta Ado Gwanja Maimunat ta goge wasu hotunanta tareda Ado Gwanja a shafukan nata na sada zumunta musamman Instagram.

Haka zalika Maimunat ta canja sunan shafinta na Instagram daga “Munat Gwanja” izuwa (pretty munatouh) haka zalika duk wasu hotuna da wata alama dazaisa agane cewar suna tareda Ado Gwanja Maimunat ta gogesu.

Post a Comment

Previous Post Next Post