Aikezuwa ga shafukan sada zumunta
Dino malaye tsohon sanatan yankin kogi ta tsakiya yace Allah neya sanar dashi CEWAR ATIKU ABUBAKAR shene zai zama shugaban azabe mai so zuwa
Wannan shine Karo na shisa da atiki take Neman takarar shugabanchin Nigeria,
Wanda abaya yayi tafaduwa.
Kallon damutane dayawa kewa yiwa atikun
Shine.cewa yanada tsantsar kwadayin
Mulki.
SANATA Dino malaye Wanda yawakilci kogi tasakiya azauran majalisar dadtawa ta Nigeria azango da yagabata yabaiyana cewa Allah ne yasanar dashi cewa ATIKU ABUBAKAR shine shugaban kasa na gaba idan aka aiwatar dazaben 2023.
ATIKU ABUBAKAR yabaiyana aniyarsa ta fitowa takarar shugabanchin kasa Kamar yanda yasabana a ranar ishirin da uku ga watan Maris 2023 ahukumance akarkashin inuwar jam iyarsa ta PDP mai alamar laima .
Kungiyoyi dadama gami da yankasuwa Kama daga kunkiyoyin addinai sunadaga cikin wayanda sukasayamasa tikitin shugabanchin kasar Wanda hakan nanuna kyawawan manufofin da suke gani Yana da ita hakan shi yasa harsuka sayamasa tikitin takarar shugaban kasa.
Wanda kimanin darajar kudin ya Kai naira 40,000000.
Sohon shugaban kanfanin sadarwa DARR ramond dokpesi shine yajagoranci mikawa sohon mataimakin shugaban kasar fam din takarar a shlkwatar jam'iyar PDP dake Abuja .
JAWABIN DINO MAAYEN
Sohon sanata dino malaye ya aiyana ATIKU amatsayin Wanda Yan Nigeria yakamata susanya agaba azaben SHEKARA ta 2023 ayayinda yake jawabi awajan Mika fom din Mika takarar