Wannan shine yaron dayayanki abonkin KARATUNSA wato jibrin Justice Sadi mato da Reza a makranta collegen elkenami abuntakaici shine hukumomin makrantar elkenami dake maiduguri barno state sunata kokarin rufe laifin wannan yaron saboda rashin adalci irin nawakilan wannan makrantar
Dakuma ganin Wanda aka raunata maraya ne Wanda atunaninsu bashida gata shiyasa suketa kokarin suga sun shaahantar da mahanar Allah SARKI yanzu haka jibrin Justice. Sadi mato yanacikin mawuyacin Hali narashin tabbas din rayiwa Wanda yanzu haka rayiwarsa na cikin mawuyacin Hali baya iya can abinci wanta yanzu haka numfashima saida aka Huda wuyansa akasamasa ufsijin saboda yayanke masa jijiyar nin fashi a kwai kurafe korafe damuka samu dayawa kan makrantar collegen elkenami
Dake garin maiduguri wannan makrantar ta collegen tayi gaurin suna wajan take darajar yara dalibai musamman marasa gata yaran masu hanu dashuni sunacin zarafin yara marasa gata kuma ba'a taba daukar mataki akan abinda kefaruwa a makrantar sabida barazanar dalibai
Dan haka munajan hankalinki al'umma da kuma gwamnatin jihar barno state dasu gaggauta binciken akan wannan makrantar collegen elkenami wanna shine Allah ya tsare gaba ๐