ALAMOMIN MACE YAR MADIGO ๐๐๐
mace kan iya KOYAN abubuwan rashin da'a a tiktok mace naiya koyan MADIGO a tiktok.
Yar madigo taken iya saka sarka akafarta Amma idan katan bayeta meyasaka tasa zatacemaka ai adone yar madigo na iya anfani dazobe akafarsu domin zakazata adone to sukuma ta haka suke gane junan su.
Mace na anfani da mace yar uwarta ko ta rungumeta a agaban mutane ku azatanku ba komai bane to Amma a gunsu Kuma SUKAN iya gamsuwa ta haka.
Sannan zaka iya ganesu ta wajan yiwa junansu biyayya tomin wacce take anfani da dayar daga cikinsu ta kan iya aikanta ko ina Kuma kawayen juna ne takan iya karbar Jakarta taruke mata.
Sannan Kuma zakaga koda matan suna dayawa a gun to suzakaga sunfita da ban domin zakaga auna yawan rabar junansu ko kaga aunarike hannun juna kokuma kaga suna dafa kafadar junansu.
Sannan sukan iya magana da idanu sukan iya magana da harshe Kuma susunsan mai suke fada zakaga suna yawan kallan junansu suna yawan had a Ido a kowacce magana dawanda yadace su kalli juna dama Wanda bai dace sukalla ba.
Tiktok Yana koyarda rashin da'a domin kuwa mace zata iya durawa sa'an yayanta zagi Kuma sa'an ma'haifinta zagi batare da tayi ko dar ba ajunanau zakaji sunacin mutuncin junansu suna tonawa kamsu asiri Wanda duk wannan abaya ba ayisuba domin duk kafafan sada zuminta baby Wanda aka koyar da rashin da'a kamar wannan chat din.
Sannan anan zakaji Dan daudu ya bugi girji da Kuma Fadi da babbar murya kan cewar shi Dan daudune Wanda kafin haka har boye kamsu suke kokuma idan kafada masa hakan to fa sai yanda karfi say ya kare ama yanzu ko ajikinsu.
Jama'a yakamata mulura mugane kancewar gaskiya TIKTOK ba abun yibane ko kamar wacce ka isa da ita tanayi domin tarbiyar mace ba kamar ta namiji bane Allah yasa mu gane ameen
Tags:
TIKTOK