Almajiri mutum ne Wanda akasani da karatun Al Qur'ani. tambayata a Nan itace .kirakifa .me akasanta dashi cewar sarkin Waka

Alamura suna kara zafi inda aketa tafka muhawara da cece kuce kan kalaman Nafisat Abdullahi datayi dakuka wanda Naziru sarkin waka yayi, saidai anan shima Datti Assalafiy yafito yayi magana kan lamarin.

Naziru Sarkin Waka wanda asalinsa Almajiri ne ya saki zazzafan raddi ma wata gantalall!yar kila_ki ‘yar Hausa fim wacce a fakaice taci mutuncin Almajirai ma’abota Qur’ani


Ga raddin da Naziru Sarkin Waka ya mata kamar haka:
“Ba al’amajirai bane ‘ya’yan da iyayensu suka haifa suka kasa kula da su ba, idan kana neman ‘ya’yan da iyayensu suka haifa kuma suka kasa kula da su to ka taho masana’antar fim!” ~Naziru Sarkin Waka

Post a Comment

Previous Post Next Post