CECE KU CE YAKAURE TSAKANIN NAFISA ABDULLAH. DASARKIN WAKAw๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Saidai tun bayan wannan maganar da jarumar tayi a shafinta na twitter hakan ya matukar janyo mata zagi dacin mutunci, inda kuma a gefe guda wasu suke ganin hakan da jarumar tayi tafadi gaskiya akan irin matsalolin dasuke faruwa a arewacin najeriya.

Saidai a yammacin yau juma’a 22/04/2022, Naziru sarkin waka wallafa wani gajeran rubutu wanda hakan amsace yake bayarwa ga Nafisat Abdullahi kan maganarta datayi nacewar iyaye sudaina haifan ya’yan dabazasu iya rikesu ba


 Wai wayeh  .

Indaa wannan lokacin jarumi Ali Nuhu d Falalu A Dorayi suka fito suka kare kansu inda jarumi Ali Nuhu ya bayyana cewar acikin shirin film dinsa maisuna Alaqa ya baiwa ladin cima naira dubu arba’in (N40,000). Haka zalika shima darakta kuma jarumi Falalu A Dorayi ya bayyana cewar shima acikin shirinsa maisuna Gidan badamasi ya biya ladin cima naira dubu ashirin da biyar (N25,000).




Post a Comment

Previous Post Next Post