ASHE WASU NE DA GANGAN SUKA LALATA LANTARKIN NIGERIA

Bata gari ne suka je suka lalata mana hanyar da muke samar da wutan lantarki inji gwamnatin Nigeria,
   Gwamnatin Nigeria na ce da gangan aka Bata bangaren da suke samar da lantarkin

  Gwamanatin Nigeria ta ce an samu matsalar ne sakomakon Bata wani bangaren da aka yi udukpani ikot okpene Wanda shine babban rumbun samar da wutar la tarkin a kasar
   
Bayab gwamnatin ta ce lokacin da su ka kai harin wajen sace sace hakan ya jawo matsalar wutan lantarki kusan 400mw a cikin wasu jahohi da ke kasar ciki harda jihar bauchi wanda an FUSKANCI hakan ne tun ranar jumaa da ta gabata

Sae dae kuma sanarwa ta ce anyi nasarar magance matsalar wajen samar da lantarkin ta hanyar want layi da ke calabar, yadda yanxu xa a ci gaba da samar da lantarkin kamar yadda yadda a baya. 

 Ku ci gaba da biyomu ta wannan website mai albarka domin samun labarai da dubi dubi a sassan duniya gaba daya
www.nairaside.com.ng
  

Post a Comment

Previous Post Next Post