Da yawa daga cikin al’uma suna mamaki sosai idan sukaji ance musu akwai jaruman da suke da manyan yara wanda sukai wani babban mataki.
Misali kamar jaruma hafsa Idris ita kowa da kowa yasan tana da yara sabo da tana yawan nuna su akan shafin kan ta na sada zumun tar zamani.
Masha Allah yau dai da yawa daga cikin al’Umar da suke so suga yaran da jaruma jamila nagudu ta haifa to yau dau kukan ku ya kare sabo da mun kawo muku wani bidiyo.
To dan haka yau muna tafe da biyan jaruma Jamila nagudu ita da babban dan ta namiji wanda idan kuka ganshi sai kunyi mamaki sosai.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasan cewa damu ako da yau she.
NAIRASIDE.COM.NG TURA ZUWA