Ummi alaqa tafito tayi bayani dangane da canzata da akayi. Acikin film din. Alaqa seasons .
Ummi alaqa dai .tayi kak kausan furici akan jarumin shirin .sarki ALi nuhu. Inda take cewa. Canzata afilm bashene. Zai hanata samun masoyan da takedashiba
illah ma ya karamata masoya. . ummi alaqa dai .wata sabuwar jaruma ce. Inda a baya ba asan da itaba a masana 'antar KANNYWOOD .
Tayi stokaci stakanin ta da megidan nata. Wato sarki ALi nuhu.inda tace inban da wasu dalilai da yahanata .da tafadawa duniya dalilin daya sa. AKAN canzata acikin Shirin Mai taken..suna alaqa
Kowa ye mai gaskiya stakanin ta da. ALi nuhu.. ???Allah dai ya kwauta ya Kuma shiryemu Shirin addinin muslumci. Ameeen.