ANALYSIS. A KASUWAR FOREX DA KUMA SIGNALS πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Yadda ake yin analysis a kasuwar forex 
Da kuma takaitaccen bayani akan signal





      To kaman yadda KU ke ji ana cewa analysis analysis to a forex market mah dae xance kusan manufar tashi daya ne domin kuwa xaka samu aee ba wani banbanci a kan Wanda ka sani din
 Me ake nufi da market analysis a kasuwar forex trading:
  Market analysis abunda yake nufi ana shine iya kwarewa ko  ko kuma muce kyakkyawan kwarewa akan yadda wani abu xai faru Wanda babu tabbacin faruwan nasa Amma kuma masana akan abun xa suyi binceke sosae su fada maka gah yadda ainishin abun yake kuma gah yadda dabi'unsa da kuma halayyarsa suke kasance to wannan dae a taikache shi ake Kira da market analysis a kasuwar forex.
To kaman yadda na fada muku hakan nasan wasu xa su tambayeni su waye masu yi shi wannan analysis to kakku damu yanxu xa mu yi bayani akan su waye su ke yin shi wannan analysis din
 Su waye masu yin analysis a kasuwar forex:
          Ma su yin analysis a kasuwar forex bah wasu mutane kebabbu bah Wanda aka ce wai an xabe su iya su ne suke yin hakan ah ah sae dae kaima mai karantawa indae ka xama want abu a harkar forex trading to xaka iya yin wannan analysis,to ainishin maganar dae anan  shine analysis wasu kwararru ne a cikin kasuwar forex ko kuma mah mu Kira su day professional, su ke yinsa a cikin ita kasuwar Wanda xa su baka entry a cikin trade na ka su ce in kasuwa ta xo waje ka xa kka siya ko ka siyar Wanda indae kuma su ka fada maka hakan xa ka gah sae abun ya faru,  ko kuma tsabar kwarewarsu xa su cema ka je ka siya ko ka siyar currency na wani kasa a wani point daban kuma ka gah hakan ta kasace,kuma ka siyar din ko ka siya din ka ci ribah sosae,


       To kusan haka mah siganals din yake kaman yadda dama na ce muku xa muyi takaitaccen bayani akan signal,
Signal: siganal a kasuwar forex trading abu ne da wani professional trader xai baka wasu wajaje ko muce wasu point ya ce ka siya ko kuma ka siyar Wanda indae ka yi hakan sae ka ci riba sosae, Amma dukda mah ance bah wanda ya isa ya ce maka 100% gurantee signal nashi amma kuma yana kaiwa 99% guarantee.
To wannan dae  shine iya abun da na sani a kayi da fatan yan uwanmu hausawa sun FAHIMTA. Wanda kuma wannan website mai suna www.nairaside.com.ng ta dauki nawun yin rubutun zube ta kawo muku ku ci gaba da biyoyi domin sabun ilimi sosae akan kasuwar forex. Allah ya sa mu dace Ameen.

Post a Comment

Previous Post Next Post