Hadiza Gabon jarumace a masa na'antar KANNYWOOD ficac ciya. Wace tadade. Tana harkar film a cikin KANNYWOOD.
Amma yau ANWAYI Gari stufa ya fara .karyumata . Gashi a tarihin ta. Ba Yar. Nigeria bace. Yar kasar Gabon ce. Harkar film ya kawota Nigeria. Sa'ma da she kara 17. Tana taka rawar gani acikin ma sana'antar KANNYWOOD .
Da aketam bayar Jarumare KANNYWOOD din. Ko meyahana ta yin Aure???
Sai yace loqacin kawai take jira. In loqaci yayi zatayi. Harma takecewa.
Ko ayanzu Allah yabata wanda yakesona stakani da Allah mezatajira cewar hadiza Gabon.