LABARI da dumi do minsa. Jarumi A ADAM A ZANGO. tare da jaruma .junideya Gidam badamasi,πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

 Jarumi   Adam A ZANGO tare da wata jaruma junideya Gidam badamasi. Inda suke sheqe ayarsu.  Jarumi A ZANGO dai ficacce jarumi ne . Acikin  KANNYWOOD. Inda .bawai actin  kadai ya iyaba har dawaka. 

Jarumi Adam A ZANGO dai ya Yi fice wa Jan Aure saki. Inda a kwanakin bayama sai.dayayiwa wa. Jaruma  ummi Rahab tayin zai Aure ta. Sam Taki yarda .

Inda acikin wani Bidiyo ummi Rahab.tafito ta nabaiya nawa duniya. Inhar Bai fita da gasaugarta ba.zata tow na Masa ' asiri.


ADAM A ZANGO dai baice komai akan wan Nan .maganar ta Ummi Rahab ba. . 
Ayar tambayar anan itace ko dai ya koma wajan .junediya gidanbadamasi  ne sabo  da  bukatar sa batabiya ba. Awajan ummi Rahab.??

Acikin Bidiyo din  dai anga Adam A ZANGO.yana samata abinci abakinta ko dai  hasa  shen jama'a  ne .yafara  tabbata Akan  A ZANGO. Inda mutane kemar ganin indai mace tana da kyau. In Bai samu ya biya bukatar Saba. Zai iya kashe konawa ne ya Aure ta. Daga bisani sai yasaketa.
Allah dai ya kyauta 

Post a Comment

Previous Post Next Post