Ali nuhu yafadi dalilin tayasa yacire Maryam yahaya a fim din alaqa acikin wannan video

Inda kunsan dalilin dayasa mukacire Maryam yahaya ashirin film dinmu na alaqa to dasai tai kugodemana ba Kuna ta cecekuce ma watan Mai daki shiyasan inda yake Masa yoyo.
Wani labari dake isar mu yanzu ya bayyana mana cewa wani kebantaccen dalili ne ya saka aka cire jarumar nan ta shirin Alaqa aka maye gurbin ta da Maryam Yahaya.

Sai dai tun bayan da aka wallafa yin sauyin,makallata shirin suke ta korafi,yayin da wasu kuma suke ganin cewa idan har babu jarumar a cikin shirin to suma fa sun dena kalla baki daya domin hakan baiyi musu dadi ba.

Haka zalika akwai wani zargi da akeyiwa jarumar kamar yadda tashar Duniyar Kannywood dake kan YouTube ta bayyana,ga dai bidiyon kamar haka

Post a Comment

Previous Post Next Post