Ma wakin Nan lilinbaba da jarumar KANNYWOOD .Ummi Rahab .sunsaki wata wakar da tagirgira 'yan KANNYWOOD.
Ummi Rahab tace tana Jin dadin Waka dalilin baba fiye da kowanna mawaki .a KANNYWOOD. Wasu har suna zargin ko a kwai soyaiya tsakanin ta da lilinbaba .
Ummi Rahab batace ko Mai ba A Kan tambayar da ake Mata ko akwai soyaiya tsakanin ta dalilin baba.??