Kalaman Minister Information and culture. Lai MUHAMMAD.
Lai MUHAMMAD dai yayi wannnan kala manne adai dai lokacin da kasar kefama da kalubale na rashin staro daya addabi . Jama'a takowanne ban bare.
Minister dai ya zargi gwamnati ne .dagazawa wajan magance mastalar staro.inda awani bangaren yake ganin laifin jama'a . Danme yasa basa fallasa 'yan ta'addan. Mutanai da dama .suna kokarin Shona maharan .wannda da ga bisani. Jami'an TSARO . Basa Kare rayukan mutanan dasuka Nuna
Yan ta'addan.
Sautari dai mutane .sukanyi iya bakin kokarin su.wajan baiwa Jami'an TSARO hadinkai Amma basa iya karesu da ga MAHRAN
To kowanna tabbaci GWAMNATIN zat
a bawa mutane wajan Kare lafiyarsu daga maharan .in sukaci gaba da tonamasu asiri??