Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Hadiza Gabon itama tana cikin jerin mutanen da Allah ubangiji yabasu damar sake zuwa kasa mai tsarki a shekarar 2022.
Kasancewar yadda aka kwashi kusan shekara daya dawasu watanni kasar ta Saudiya ta rage yawan masu zuwa aikin Ummarah dakuma aikin Hajja tun lokacin barkewar annobar cutar korona shekarar 2020.
Wannan dalilin yasa wand suka biya kudinsu domin sauke farali a wancan lokacin basu samu damar zuwa ba sakamakon annobar wanda ta tilastawa kasashen duniya kulle iyakokin kasashen su tareda haramtawa kowa shiga kasar.
Alhmdll akaran farko jarumar kannywood tatara tafiya da yarkaramar yarta aikin hajji Allah yabada Lada .
Kowa Yana alfahari da nasa yaya