Wasu matasane zasuyi tafiya .saidaya dagacikin matasan matar sa Tai mafarkin. Mota Tai hastari dasu.
Matar matashin sai tace Sam wannan tafiyar dazakuyi gobe .ban dakai. Sai yace kamar me bandani??
Sai tace jiya nayi mafarkin mota Tai hastari daku duk bawanda yarayu . Acikinku Saboda haka wannan tafiyar ba zakajetaba .
Gariyana wayewa sai Abokan tafiyarsa zukazo gidansa akanzasu tafi .sai matarsa tace wannan tafiyar bada mijina ba. Sai a bokan nasa sukace komaye dalili ?? Saitace Nidai mijina bazai wannan tafiyar ba . suka buga suka Raya tace Wallahi mijina bazai jeba. . A kakira mamarta akan Tai Mata magana tabarshi yaitafiyarsa tace Wallahi in Kinga yatafi sai dai bana raye .mamarta tacemata maiyai zafi haka taki tafa dawa mamar Tata mafarkin datayi sai tace mama Nidai bazan Bari yai tafiyar Nan ba.
Yashiga daki zai Canjaja Kaya sai tarufe dakin Taki budewa har sukagaji suka tafi suka barshi..
Sai tace mama kinsan dalilin dayasa naki barinsa ??
Sai mamar Tata tace!! A A jiya dadad dare nai mafarkin mota Tai hastari dasu bawan da yarayu .saboda haka nace Masa kajanye tafiyar Nan. Yace bazai janyeba sai nacemasa .ga'abin Dana gani cikin mafar kina sai yace. Aimai Rai bayawuce ajalinsa nace duk dahaka kabar tafiyar Nan yanzo yace A A.sai yaje . Nikuma Naga bazan iya barinsa yamutu yabarniba ..
SUNACIKiN Zan can sai akakira waya
Motar su Tai ha stari .sai tace toh bagabirin ta nanba. Sai tace wa mamar. Danabarshi yatafi dayanzu hardashi.
Saitabude Koh far dakin sai tacemasa . Kaida nake hanaka tafiya da katafi dayan zu kaima baka Raye.sai ya karagayamat cewa mutum baya wuce ajalinsa .
Sai yai Salati yace ALLAH yajikan abokai na. .yace wa matar tasa. takai Mar ruwa bayan gida zai wanka .Yana shiga bayan gidan Shima fituwar da baiyiba kenan.
ALLAH yakarbi kayansa .AJALI baya wuce ranarsa. . ALLAH yasa mucika. Da Imani ameeen ...