A cewar YAHAYA BELLO akwai hanyoyen
Dayakamata duk Wanda yazama shigaba n kasa yai aiki dasu . Da ake tambayarsa
Dangane dahanyar da za abi wajan magance matsalar tsaro .
SAIYACE HANYA TA FARKO YAZAMA WAJIBI GA DUK WANDA AKSAMU
Da aikata badedeba ahukuntashi ko Dan wanene . Sai akace Masa irin wan Nan yikirarin Shuaga ba buhari yayi loqacin nai man zabe Amma ba ahukunta masu hano dashuni . Ko Mai yasa baa ahukunta masu laifin ??
Sai yace in har yazama SHOGABAN KASAR Nigeria INSHAALLAH. zai Mai dahan kali wajan ma gance matsalar staro da chinhanci da rashawa .wannan hanyoyin suyakamata duk Wanda yazama shugaban kasa yamai da hankali akai
YAHAYA BELLO yabada misali Ajihar sa KOGI State. Kafin zuwansa yace A da barayi sukan Hana wasu Chinka suwar kauyuka Amma ayanzu baisan wani kauyen da ba yacin kasuwaba sunbu duk hanyoyin dayaka Mata sun daste Han Yar da Yan bindigar ke kaiwa mutane Hari ba gaira ba dalili saboda haka ahiyana ganin abin dayakamata duk Wanda yazama shuga ban kasa yayi kenan. A Nigeria. Ba ata6ata loqacin zuwa Kotu ba,duk Wanda. A kataba batar yayi laifi a hukunta shi shiyafi dacewa.