Shugaban hukumar yaki dacin hanci da rashawa. ABDULRASHID BAWA.ya baiyana rashin jindadinsa dangane da Afuwar da shugaban kasa yayiwa .wasu .man yan 6arayin kasar Nan
Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari yayi alwashin yakar cin hanci Dara shawa. Alokacin yakin Neman zaben sa. Ashekara ta 2015. Inda yakebi birni da Kar Kara. Wajan yada manufarsa ta yakar chin hanci Dara shawa.. .
Muhammadu Buhari yakara jadda da alwashin sa. na yakar cin hanci da rashawa. A shekara 2019.
Al'umar Nigeria dai sunyi Allah wadai da. Kus kuren da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi nayiwa. Wasu manyan 6arayi afuwa.dagacikin wadan da a kayiwa Afuwar harda tsohon Gwamnan Filato. Da ta kwaran sa Na Taraba jolly nyame.
Shugaban hukumar yaki dacin hanci da rashawa.Abdulrashid bawa. Yanu na da muwarsa matuka da yasa mu umarni daga .wajan Mai girma SHUGBAN KASA. Nayiwa manyan 6arayin Gwamnati Afuwa.