(JARIDAR TAURARI) NIGERIA ZATA GINA SABON TAURARON DAN ADAN SATELLITE TAHARBASHI SARARIN SAMANIYA

Maigirma ministan sadarwa professor isa Ali fantami yakai ziyara gun aiki zuwa cibayar kula da harkokin sadarwa ta tauraron Dan adan satellite na gwamnatin Nigeria wato Nigerian telecommunication satellite nigcomsat Wanda kekarkashin ma'aikatan sadarwa 
Maigirma minister yazagaya cikin ma aikatar domin duba kayan aikin dayanda lamarin yake gudana sannan yayi jawabi was ma'aikatan da sukewajan cewa gwamnatin Nigeria karkashin jagorancin maigirma shugaban kasa wato Muhammad buhari maigaskiya zata sake Gina sabon Mai aikatar tauraron Dan adan Wanda za aharbashi zuwa SARARIN samaniya domin a kara karfin harkokin sadarwa a Nigeria

Our digitel sheikh isa Ali fantami yace yasamu amincewa daga shugaban kasa wato Muhammad buhari domin a sayo sabon tauraron Dan Adam din kuma akan haka haryayi magana da ministan kudi hajiya zainab Ahmad domin asaka batun sayan tauraron Dan adan nin acikin bajet din wanna she karar ta 2022 

Ana hasashen cewa za akashe kudi kimanin naira biliyan 2 da million dari 5 wajan Gina sabon tauraron tareda harbashi sama saidai ministan bai baiyana adadin kudin da za'akashe ba 

Yanzu hakadai gwamnatin Nigeria tanada tauraron Dan Adam goda days till Wanda aka harbashi tin ashekarar 2011 tauraron zaiyi shekaru 15 Yana aiki kafin yakutu yanzu Hala yayi shekara 11 Yana aiki saura shekara 4 yarisnki lokacinsa yafato domin lokacin daina aikinsa yayi 

Hazikin ministan sadarwa Wanda yake rike da kambun sarki aiyuka Nigeria yanasu kafin tauraron Dan adan din da Nigeria take dashi yadaina aiki to yagina sabo na Amani a harbashi agina harkokin sadarwa Wanda zaizama sanadin habbaka tattalin Nigeria 

Hakika malam isa Ali fantami alkairine ga kasarmu Nigeria 

Ya Allah kayiwa bawanka jagora ga aniyarsa ta cigaban kasarmu Nigeria Allah kasa mucika da imani ameen 🤲🤲

Post a Comment

Previous Post Next Post