(JARIDAR TAURARI) MAGANGANU DA A KEYI AKAN HAZAD FANS SUNATA CECEKUCE A KAN RASHIN ADALCI DA AKEYIMASA

MAGANGANU da a keyiaka. Dan wasan real Madrid wato HAZAD wasu dagacikin supporters sunkasance suna masifar San Dan wasan real Madrid wato hazad wasu kuma akasin hakan agunsu Amma kowa yanada nasa dalilin 
Haqiqa hazard babban Dan wasane kuma yasan menene kwallo kuma yasan shikinkimu na kwallon kafa tauraruwaraa ta haska lokacin baya Amma yanzu tauraruwarsa ta lafa sosai Amma akwai gudummawa da coach take badawa akan hakan 

A baya ansayoshi lokacin taurariwarsa na hasakawa Amma yazo yagamu da jarrabawa ta larurin rashin lafiya da yaketa fama da ita Amma da yawarke yadawo sai yakasance Mai horar da yanwasa na yanzu bayasan you dashi 

Wanda a kwanakin baya idan bakumantaba shi dakansa yayi magana kancewa zai dinga sashi zaiyi anfani dashi awannan kakar domin zai take rawar gani tinda yawarke yanzu babu abunda yake damunsa shida kansa yafurta Hala Amma yanzu fans sunga a kasin haka 

Shin yaran da a kesawa sunfi hazard anfani ne ko sunfishi aikine ko sunfishi kokari ne kokuma damane sukafishi samu Amma azashirin gaskiya wallah ba ayiwa hazard adalci kuma a Yan kwallon gaba na real Madrid babu Wanda yakaishi kyau da anfani kawai rashin bashi dama ne 

Post a Comment

Previous Post Next Post