(JARIDAR TAURARI) taya zamuga dadai mutane sunbi San zuciya

Malamin da aka yardadashi shi yaci amanar iyaye Uncle dinta a school Wanda shine acting director na school din yasaceta ya kuma kasheta yakuma binneta bayan ya daddatsa gawar ta yadorata acikin buhu yasakata afarfajiyar makrantar 

Garin karbar nera million 6 a hannu. Iyayan ta akakamashi ya yanuna inda ya sa gawar yarinyar Allah yasa mucika da imani 

Post a Comment

Previous Post Next Post