(JARIDAR TAURARI) NAFISA ABDILLAHI CE TAFARKO ACIKIN JARUMAN KANYWOOD DA TASA AKA SAKAMATA KAYAN MOTSA JIKI A GIDAN TA

Daya dagacikin fitatcin jarumai mata ma masana'antar kannyood da tasa a kahada mata KAYAN MOTSA JIKI a gidan ta
 
Jaruma nafisa abdullahi tawallafa  hakanne ashafinta na Instagram inda jarumar ta nuna inda ake daukar video yanda ake daukar kayan tindaga fako acikin motar da a kakawo mata kayan motsa jikin 
Izuwa yanda a kesaukewa har yanda akehada kayan ake shiga dashi harcikin gidan ta jarumai da wasu kasa she da dayawa bama na  kannyood kadai ba sukan hada kayan motsa JIKI agida. Su 

Post a Comment

Previous Post Next Post