(JARIDAR TAURARI) MATSAYAR MANCHESTER UNITED A HALIN YANu

ralf ya tabbatar da lindelof bazai muga wasan gone da westham bayan da Yan ta adda suka shiga gidansa suka tsoritar da iyalan sa Amma basuyi masa komai ba 
Matar lindelof ta wallafa a shafinta na Instagram cewa basuyi musu komai ba Amma muntsorata nida yarana kuma Victor na Brentford na wasa baisan maike faruwa ba yanzu dai mun koma Sweden zamu huta 

 Shine dalilin da yasa ralf yabawa lindelof hutu domin yaje yazauna kusa da iyalansa 

Ralf yace Sancho baiyi tirenin ba yaje shidimar Yan uwansa ranar laraba Amma ina zuba idansa yau karfe 3 

Ralf yace dallot bai iya tarewa sosai ba Amma Yana kokarin kaiwa attack hakan ba laifi bane

Banda tabbacin Sancho zai buga wasan gone cewar ralf 

Ralf yace lingat Dan wasan mai kyau hakan nafaruwa da kowacce kungiyar ba iya United ba zakasamu Dan wasa mai kyau na zaman bench

 ralf yace tabbas Newcastle sunasan lingad Amma Banda tabbacin tafiyar sa 

Post a Comment

Previous Post Next Post