(JARIDAR TAURARI) SHIN TSAKANIN BENZIMA DA HAALAND WANNE YAKAMATA MADRID TA DAUKA

Yanzu kuma zakuji cewar Dan wasan kasar France da real Madrid wato abdulkareem benzima

Yabaiyana cewar idan har gungiyar ta Madrid ta samu damar daukar Dan wasan wato HAALAND to shikuma zaibar kungiyar ta Madrid 
To toamatsayinka na fans din Madrid a cikin wayannan mutanen manyan yan kwallon wanne kafi so yazo Madrid 

Kokuma idan kanada shawara ko karin bayani to sai kamana ta comment 

1 ABDULKAREEM BENZIMA franc
2 HAALAND Norway

Post a Comment

Previous Post Next Post