(JARIDAR DAURARI) LABARAN WASANNIN KWOLLON KAFA A YAU ALHAMIS

Josse mourinho yanuna sha'awarsa da daukar Dan was Ndombele daga Tottenham haka yasa yanzu za a iyayin musanye Ndombele da veretout na (AS ROMA) 

Manchester United ta yabada kokarin da wasanta alenga kuma an tabbatar zaici gaba da zama akungiyar Dan wasan yataka rawar ganin a karawar Manchester United da Brentford inda akatashi 1_3 kuma Dan wasan ya jefa kwallo 1 aragar Brentford 
Dan was Pablo mari na arsenal Dan a salin kasar spain ya kammala kumawa udinese daga Arsenal a matsayin na aro 

Barcelona ta bude tattaunawa da chalsea a kan Dan wasa Christensen Dan asalin kasar denmark

Al nassr takasar Saudi arebiya ta bude tattaunawa da arsenal akan Dan was aubamyen Dan asalin kasar gabon 

Barcelona tacire sunan ousman dembele daga jerin wayanda zasu buga wasanta da ath Bilbao

Wardford na daf da kammala daukar Dan was samual kalu na Nigeria Dan wasan na wakiltar Bordeaux a kasar fris 

Real Madrid naci gabada da bibiyar Dan wasa kelvin philipe Dan a salin kasar england na leeds utn

Post a Comment

Previous Post Next Post