(JARIDAR TAURARI) hukumar tace film finai ta yankin arewa tayi gargadi kan yada wakokin hausa a tiktok

A Yan kwanakin nan antajin yanda aketa yada wakokin hausa a tiktok mata suna rawar batsa hakan yasa hukumar tace finafinai ta jihar kano tayi gargadi akan 
Saka wakoki akan tiktok Amma wasu suna ganin hakan bamai yiwuwa bane dubada yanda ake haska fina finan yankin arewa

Idanma hakan tafaru wasu ba lallai su gamsu da hakan ba musamman Yan matan tiktok sukamsu mazan tiktok din ba lallai su gamsu da hakanba

Post a Comment

Previous Post Next Post