(JARIDAR TAURARI) SAKA HANNUN GWAMNA GADDUJE A KAN KASHW MAKASHIN HANIFA

Jinjina ga gwamnan jiharkano wato Dr abdullahi Umar ganduje a lokacin da yaje ta'aziya gidan su marigayiya wato haneefa WACCE abdulmalik yakashe yatabbatar da cewa zai saka hannun a adakarad da za akawo masa gabansa 
Kaitsaye akan yasa hannu kantakardar daza akawo masa WACCE yanasa hannu za arataye MAKASHIN wato abdumalik Wanda yayiwa hanifa kisan gillah

Post a Comment

Previous Post Next Post