(JARIDAR TAURARI) SHIN KOKASAN AKWAI NUMBER DA DAN WASAN DA YATABA GOYATA ATARISHIN KWALLON KAFA

TSAKANIN shekara 1996 zuwa 2000 inter milan tayiwani Dan was maisuna ivan zamarano tasayoshi daga kunkiyar kwallon kafa ta real Madrid ne kuma Dan kasar Chile ne 
Yana goya riga number, 9 Ronaldo delima Yana goya riga number 10 inter tasayo Roberto baggio inda yabukaci number 10 hakan yasa dole Ronaldo ya goya number 9 ta zamorano

Hakan yatilastawa zamorano ya ajiye number inda yasa yazabi number 1+8 a lissafin mathematics 9 kenan dukda tana hannun Ronaldo😁

Post a Comment

Previous Post Next Post