(JARIDAR TAURARI) TAKAITATUN LABARN REAL MADRID NA SAFIYAR YAU ASABAR

Hukumar kwallon kafa ta spain taharamtawa marcelo was 3 was 1 sabida Jan Katin sa wasa na 2 kuma sabida maganar dayafadawa alkalin wasa sabida anbashi jankati to bazai sake buga wani wasa a copa del rey ba saidai idan Madrid takai wasan karshe to zai iya bugawa
Real Madrid ta naimi hukumar RFEF da tadaga wasan quaterfinal dintana copa del rel domin lokacin zata saki yanwasan brazil kamar su vini jr militao casemiro Rodrigo Amma kaitsaye suka cewa real Madrid aa hukumar RFEF batada want kwanan wata da take bakomai 

Bayan rashin nasara a maganar real Madrid dahukumar kwallon kafa ta span real Madrid zatakasan ce ba vini jr militao casemiro Rodrigo a wasan athletic Bilbao dakuma VALVERDE Wanda real Madrid tasan cewa zai buga Uruguay tomas Gonzalez

Post a Comment

Previous Post Next Post