(JARIDAR TAURARI)club din Manchester United maiwuyar sha'ani

Club din Manchester United mai wuyar sha'ani shiyasa duk coach din da a kakawo zaisha wahala  saboda sabida yawan cece kuce ba fans ba legend ba 
Bakomai bane yajawo haka illa selfishly interest tindaga legends fans kowa nada Dan wasan dayake supporting ba clob bane a gabanmu

Idan coash yayi formation ba Dan wasanka legend gorafi fans gorafi kida ace winning a kayi saikaji wasu na korafi 

Idan coach ya a jiye Dan wasa a benchi 

Idan coach yayi subtitute Dan wasan da kakeso legend korafi fans korafi shin Dan Allah ya akeso coach yayi bamu taba wasa ace yau kowa na hamdala da nasara da a kasamu saikaji kowa na korafi ai da anyi kaza da kaza kazane zai kasance uwa uba ayi lusing zage zage sai Wanda kaji 
Mucire San zuciya mudauki nasarar club tamuce baki day ba nasarar Dan was ba yazama baka dawani Dan wasa tilo Wanda kazaba ko ka ware 

Saidai kawai anama kowa adalci shiyasa idan Dan was yayi mana badaidai ba kawai zamu kwarkwajeshi daidai da abin da yayi
(JARIDAR TAURARI🤝)

Post a Comment

Previous Post Next Post