WASU DADAMA DAGACHIKIN YAN KANNYWOOD kalaman Safaru Bai masu da dima 👇👇👇

Ana samun wasu daga cikin jaruman masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood suna fitowa domin mayarwa da Safara’u martani akan kiran sana’ar film da sana’ar yan wahala.

Idan baku mantaba cikin watan azumin Ramadan daya wuce na shekarar 2022, Safara’u tasaki wata sabuwar wakarta maisuna (Kagani kanaso kwalelenka) wanda wannan wakar aciki hartana kiran sana’ar film da sana’ar yan wahala.

Saidai hakan ya matukar bawa mutane mamaki ganin cewar mahukunta shirin Kwanacasa’in bawai haka kawai suka kori jarumar ba a’a sanadiyyar fitowar bidiyon tsaraicinta yasa aka cireta acikin shirin Kwanacasa’in

Post a Comment

Previous Post Next Post