manyan jaruman kannywood sunfisata akan zagin da Debora tayiwa annabi Muhammad S.A.W

Biyo bayan mummunan lamarin daya faru a jahar sokoto inda wata maj suna Debora tayi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w wanda hakan yasa matasa suka kashe matashiyar tareda konata har lahira.

Inda wannan lamarin ya matukar tayarwa da musulmai hankali a fadin duniya baki daya, wanda hakan yasa alumma sukaita fitowa suna nuna rashin jindadinsu akan abinda wannan matashiya tayi tareda nuna farin ciki akan hukuncin da matasa suka dauka wajan kasheta.

Daya daga cikin jarumai a masana’antar Kannywood Sharif Aminu Ahlan shima yasaki wani bidiyo yana magana cikin fushi da bacin rai kan abinda wannan budurwa ta aikata, gadai cikakken bidiyon


Post a Comment

Previous Post Next Post