DAGA CIKIN SIRRIKAN MATA MAFI MAHIMMANCIπ
Duk inda matar kwarai take tafita daban da sauran mata domin kuwa duk want Abu da akesan mace ta hada to Tana dashi Kuma duk inda akakira mace to bashakka zata biki girji ta amsa zakuma asameta ta abubuwan kamar haka.
Mace Bata taba fita sai da izinin mijinta mace ta kwarai itace .mai kamar haka.
πJuriya
πhakuri
πtsafta
πiya kula damiji
πmai kyan hali
πkawaici
πLadabi
πdakuma biyayya
Sannan itace Wanda mataso mijinta yaga Bata dawayannan dabi un daga gareta.
Maiboye farincikinta alokacin da mijinta yake cikin ciki.
Maikiyaye dukkan wata doka da mijinta ya kindaya mata na shari'a.
Mainunawa miji so natsakani da Allah badan kudin Saba ko Dan kyansa ba
Itace maiyawan yiwa mijinta adu'a aduk inda yake.
Sannan Kuma mai girmama mijinta fiye da kowa.
Kuma maidamuwa da mijinta a duk inda yake yanacikin ranta.
Maijuyo da hankalin mijinta idan zai shiga halaka.
Maikokarin kare mutincin ta da Kuma kare martabar mijinta.
Mai kokarin boye sirrin mijinta idan sukai Abu Wanda bayaso yafuta.
Mairukon Amana da addini.
Mai kishin mijinta da yawaita yimasa a du'a
Mai hangen nesa Kuma kamili.
Mai tsare mutincin mijinta I gaban idansa ko bayan idonsa.
Mai iya lallaba mijinta idan tanasan biyan bukata agareshi.
Babu ruwanta da anfani da boka ko malam.
Mai iyamallakar miji mallaka mai kyau.
Da ba mai iya juyashi sai ita.
Babu shakka idan kikazama haka to ko kishiya bazai Sha awar yimiki ba.