WATA SABUWA, MUNEERAT MAI KAYAN MATA: TA YI WANI MUMMUNAN MAFARKI AN LAKADA MATA DUKA INDA TA TASHI JIKINTA DUK KUMBURE,๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Muneerat ta kware wajan yada Bidiyo na Basta. Da magan ganu na basta. A  Social media. Labarin ya bawa mutane da dama . Ban mamaki. Muneerat  Absulsalam  dai .Ba'ta ragawa  ko wa.  Malamai .da dama. Sunbata sha wara.ita musulmace .ta dai na abin da takeyi. Na yada Basta Amma. Tai kunnan uwar shegu.


Muneerat Absulsalam ta baiyana cewa bayan tayi budabaki. Sai bacci ya kwasheta Bata farka ba sai wajan Kar fe.2.30.tatashi tana Jin yunwa. Haka ta taso daga masukin ta .ta tashi tafito.waje danta samu abin da zataci. .

Bayan tasamu tuwo ,taci muneerat Absulsalam sai takuma masaukinta tana komawa sai barci yakwasheta.  Acikin bar cinta sai tai mafarki wasu mutane sun lakada Mata duka. Sai tatashi jikinta .akumbure.

Post a Comment

Previous Post Next Post