Acikin wannan Bidiyo anga yadda jaruma a masa na'antar KANNYWOOD din take rongumar mace 'yar uwarta .kome hakan kenufi. Allah dai ya shirya.
Mutane dadama sunyi Allah wadai da irin yadda ,'yanmatan biu a kagansu acikin wannan Bidiyo suna rungumar junansu. .
Ficacciyar jarumar KANNYWOOD. Wace akafisani da Hajiya nafisa angansu acikin wani Bidiyo tareda Maryam YAHAYA. Suna rungumar junansu.. acikin Wannan watan Mai AlFARMARA.
Watan da akeso kaninka AIYUKAN ka. Na'alkairi. Amma su an gansu sunarungomar junan su. Abin yabawa mutane dadama mamaki.