JARIMi. Adam a zanzo fitace. Acikin masana antar. KANNYWOOD Yafadawa 'yan jarida cewa ba zai iya fitowa fili yayi bayani .waduniya. Abin da yarabashi da tsohuwar matar tasa ba.
CIKIN hirar da akayi da ADAM A ZANGO
Komeyasa yake yawan Aure saki?
ADAM A ZANGO yace kuwa ADUNIYA a kwai abin da zai faru dashi ..yace a naimar kallun Yana da Aure ri.saki. Amma yace bakuwa zai iya zama da matar da bazatibi umarninsa ba.
ADAM A ZANGO YACE .AURE SAKI. WANNAN KADDARACE DA Allah ya hukun tamasa