Watasabuwa acikin Bidiyo Nan anga yadda Jaruma Aisha izzarso cikin wani banzan dress tare da jarumi .Umar Hashim.👇👇👇👇

 Jaruman KANNYWOOD    hausa film din dai .
A wasu luqutan har wa azi. Zaka sunayiwa mutane. Shin ko meyasa sukesa. Irin kayan da  baidace da Shari,ar muslumci ba. ?Ayar tambayar itace.ko dai musluncin Bai ka zuciba.


ACIKIN wannan Bidiyo dai zaka ga yadda wannan jaruma. KANNYWOOD Dinn sanye da kayan da .bawata mace maisturon. Allah da zakaga tasashi.
 Ta shorting film.  .duk cikin nai Man kudi.

Amma Wai anwayi gari har wa'azi zakaga sukewa mutane acikin  waso  shirye.shiryen su dadama.  


Yanadaga CIKIN irin ko Karin da stohon Gwamna jihar Kano. Wato Malam Ibrahim shekaru. Ya so yakawo gyara acin  masa,'na antar KANNYWOOD din. Abaya .abin yafi karfishi.

She dai  stohon Gwamnan malam Ibrahim shekaru. Bai ce.zai Hana .harkar film ba  kwata kwata. Cewa yayi. Yakamata . Aiyimata garanbawull. Inda  wasu wadan da basaso   muslumci yace gaba  Sukafito sukace 'yan Nigeria suna da'yancin  suyi duk abin da sukaga dama.

Post a Comment

Previous Post Next Post