Labarai da Dumi Dumisa. sarki ALi nuhu. ya fito ya yi bayanin akan canza Ummi. alaqa. da Maryam yahaya. ga labaran a kasa.

 Sarki ALi nuhu ya dauki matakin daya dace akan jaruma ummi  alaqa.    ALi nuhu yace. Duk da yadda .Masa.na'antar KANNYWOOD talalace. She dai baiga .wata datakejin kanta .wayewar ta yakai Tai Mar  abin da tagadama acikin shirinsaba. 



Sarki ALi nuhu yakara dacewa intanajin   ta takai mastayin da zai ce Tai gabas  sai Tai Yamma. Toh tayi kuskure.


Bashi akewa irin wannnan jiji da kanba musam man . . A bangaran. Addini. Bazaitaba Bari irin abin da taso tayi acikin Shirin sa yafaruba.


Anyyiwa ALi nuhu wata tambaya .cewar  bayagani .itama da yamaye gorbin ummi alaqa da ita ba kanwar lasabace?



Saiyayi dariya   yace.ayo Zan iya kawo Mata. 'yan shila  ko da 1000 wadanda zasoyimin abinda nakeso a film Dina .

Inda yakecewa shi bakamar. Oh oh bane ko dawa sarki ALi nuhu yake.?? .nangaba zakojimu da karin bayane akan  abin Dayafaru stakanin Ummi alaqa .da SHUGABA Dagacikin masa.na'antar KANNYWOOD .Kuma jaruma .a KANNYWOOD. Wanda yagajiya ya gayau. Wato Sarki ALi nuhu.wanda sukemar la qabi da Baban kowa .a KANNYWOOD.



Post a Comment

Previous Post Next Post