UMMI RAHAB kenan tana Raira wakar mujin da zata aura. lilinbaba 👇👇👇

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ummi Rahab kenan ita da wata kawarta suke rera wakar saurayinta mawaki Lillin baba wanda kuma ake saka ran bayan azumin shekarar 2022 za’a daura musu aure.


Cikin wani faifan bidiyon da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, anganta sanye da hijabi ita da kawarta suna rera sabuwar wakar masoyin nata Lilin Baba.

Mawaki Lillin Baba dai da Ummi Rahab sunfara soyayya ne tun bayan rikicin daya shiga tsakanin Ummi Rahab da jarumi Adam a zango wanda har hakan yayi sanadiyyar rabuwarta da tsohon uban gidan nata  wato  Adam A ZANGO..

Post a Comment

Previous Post Next Post