Kudin da elon musk ya sayi Twitter sai ya sayi duka wadannan club din da yan wasan👇👇👇

Inda a ce duka wadanan yan wasan da manyan kungiyar  kwallon kafan duniya Elon musk xai siya to da duk sai ya siya duka akan kudin da ya sayi Twitter, 

Wanda club din sun hada da babban club na duniya wata real Madrid, da kuma masu binta Barcelona, Manchester United, Liverpool, Manchester city, Chelsea, arsenal, Juventus,inter Milan,Ac milan, Bayern Munich, Paris saint Germany, brusia dortmond,athletico Madrid,as roma, Tottenham,ajax,lecester city, wesharm United, Everton.


   Wadannan su ne manyan yan kallon da kudi ya hada da su zai siya 
Wanda shima ya hada da babban dan kwallon na Manchester United Dan kasar Portugal wato Cristiano ronaldo, da kuma Dan kwallon Paris saint Germany Dan kasar Argentina  lione messi, kylian mbaffe, MUHAMMAD SALAH, Kareem benxema,vinocious junior,

Post a Comment

Previous Post Next Post