Shuagan majalisar dattijan Nigeria . Ahmad Lawan ya bukakaci ,'yan NIGERIA sukara bawa jam IYAR APC dama ta biu. a zabe maai zuwa. 2023.

YACE YANA RUKUN 'YAN NIGERIA DASUKARA ZABAR JAM IYAR SA TA APC 
DAN KAMMALA .AIYUKAN TA DA TAFARO.



A  KWAI  AIYUKA MA SUTARIN YAWA DA JAM IYAR  APC TA DAUKO YI .SHE YASA YAKECE WA. 'YAN NIGERIA DASUKARA HAKURI. WAJAN . KARA BASU DAMA. WAJAN .KAM MALA AIYUKAN DA SUKA DAU KO. INJI  SENATE  President.din. 




DA 'Yan jarida  suke  tambayarsa . Ina aka kwana.  Game dalamarin staro.?



Saiyace  gwamnatin su tana iyaka BAKIN kukarinta  wajan magance mastalar staro .Amma ya tabbatar wa manema  labarai  gwamnatin su za ta shawo Kan  mastalar Nan . Nan badaji mawaba   .zasubi Bin DUK wasu Han yoyin da yakamata  wajan magance matsalar tsaro daya  addabi  NIGERIA .


Amma yace. Gwamnatin su ta Nan ta Nabin duk hanyoyin dayaka Mata .tabi
Wajan magance abin dayake damun 'yan kasan   

Matsalar tsaro tazama ruwan dare  A Nigeria inda ko. Ajiyama  wasu  mutanan da ake kyautata zatan 'yan bindiga ne .sun kashe. Wasu mutanan kauye. 28.  A jihar  Pulato. Dake. Stakiyar  Nigeria. 

Shin Anya  ana ganin saukin  da 'yan jam iyar APC suke fada .?? 

Baranar daza  awayi gari bakaji ance  ankashe mutane .ko anyi GARKUWA dasu.
Inasaukin da suke yikirarincewa  ana samu akan maharan.? 


Ban garan kayan masarufi  kullum Yana   tashin gwauron zabi 
Bawani Abu  da talaka yakesaya. Wanda  Bai nunka kudinsaba .

Mesali

1   lidar  piyawata  120

2. Kwanan  shin kafa.   1300. 


3. Taliyar.dangote.     280

 Litar man  petrol.   200 

Abin da talaka yafimora . Bawani abo maisauki 
Komene manufar sa nacewa  
A Kara basudama  komai zai dai daita.

Post a Comment

Previous Post Next Post